Babban Burina A Rayuwa Naga Na Aure Yariman Saudiyya Cewar Fareeda Tofa Yar Jihar Kano – Interestingasf

Babbar magama yadda wata budurwa ta bayyana Babban Burinta na Rayuwata da takeson cika na ganin ta Auri Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya, Muhammad Bin Salman, Cewar Matashiyar Yar Siyasa, Fareeda Tofa

Matashin budurwar ta bayyana hakan yayi zantawa da manema labarai na gidan radio, freedom dake jihar kano yayi zantawa da ita cikin wata hira data gudana a tsakanin su matashin yar kasuwar fareeda tofa sannan kuma yar siyasa ta bayyana ra’ayin nata akan yariman saudiyya.

Fareeda tofa ta kasance yar asalin jihar kano dake nigeria, ta bayyana cewa batun yanzu ba hankalinta ya karkata akan yarima mai jiran gado na saudiyya dangane da irin wata makauniyar soyayya data jima tana nunamasa amma duk baisan tanayi ba, wannan dalili ya janyo ta bayyana a shafin sada zumunta domin yarima ya gani.

Saidai a cikin shafukan sada zumunta ansamu tsokacin jama”a da dama dangane da wannan lamarin na fareeda tofa data bayyana akan yarima mai jiran gado na saudiyya inda wasu daga cikin mutanan suke cewa har abada bashi ba aurenta, saboda yayi mata nisa kawai tayi hakuri zaifi mata ta auri dan uwanta dan Nigeria.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *