
ABUBUWAN DA SUKE HADDASAWA MACE RASHIN GAMSAR DA MAIGIDANTA
akwai abubuwa masu yawan gaske da suke haddasa rashin gamsar da maigida wata macen ma bata san cewa bata gamsar da maigidanta ba, sai dai kawai taga yana wulakantata yana nuna mata”kiyayya don duk matar da bata gamsar da mijinta to dole ne ya gallaza mata, dole ne yayi mata ukuba, dole ne ya wulakantata…