Sani Ayuba

Gwamna Kano Abba Kabir Ya Bayyana Dalilan Da Suka Janyo Aka Rushe Round Dake Gaban Gidan Gwamnati – Interestingasf

Dalilin da yasa aka rushe shatele-talen gidan Gwamnatin bayan shawarar kwararru da aka gano cewa, ginin baida inganci kuma ka iya rushewa tsakanin shekarar 2023 zuwa 2024. Cikin wata Sanarwa mai dauke dasa hannun Kakakin Gwamnan Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, yace Ginin yayi tsawo da yawa da Hakan ka iya kawo cikas ga tsaron…

Read More

Na Karbi Musulunci Saboda Nagartar Musulunci Da Nake Gani A Wajen Wasu Hausawa Karanta Kugani

Alhamdulillah abin nema ya samu yadda musulunci ya kara samun karuwar wata yar uwa data karbi musulunci sakamakon yadda ta bayyana cewa addinin musulunci yana matukar burgeta da kuma yadda taga musulmai suna matukar kaunar junan su, koda kuwa basusan juna ba a zahiri. Matar ta bayyana cewa Na Karbi Musulunci Ne Saboda Nagartar Musulunci…

Read More

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Wata Matashiyar Budurwa Rasuwa A Garin Kano – Interestingasf

Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un kulli nafsin za’ikatul ma’ut hakika dukkannin mai rai, sai an dan dana masa mutuwa kamar yadda muka waye gari da wani labari na rasuwar wata baiwar allah matashiyar budurwa a garin kano dake arewacin kasar mu. Allah yatiwa Wata Budurwa Mai Suna Amira A Unguwar Ayagi Dake Jihar Kano Rasu Ana Saura…

Read More

Abin Birgewa Yadda Wani Babban Mutum Yayi Wuff Da Wata Yarinya Yar Shekara Sha (16) Karanta Labarin – interestingasf

Bayyanar wani sabon labari daya karade shafukan sada zumunta a wayewar ranar juma’ar data gabata inda aka hangi wasu photunan da ake shirin gudanar da auren wani alhaji babba tare da wata matashiyar budurwa yar shekara 16 zuwa sha 17 wanda ya baiwa kowa mamaki. Idan baku manta ba wannan ba abin mamaki bane duba…

Read More

Anyi Nasarar Kama Bazawarar Da Tayi Garkuwa Da Yar Cikinta A Jihar Kano Karanta Labarin – Interestingasf

Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un An Kama Bazawarar Da Tayi Garkuwa Da ‘Yarta A Kano Domin Ta Karbi Kudin Fansa Don Ta Samu Kudin Shiga Harkar Finafinan Hausa Bazawarar mai suna Rahma Sulaiman an zarge ta ne da garkuwa da ‘yarta Hafsat Kabiru a Karamar Hukumar Madobi tare da neman kudin fansa a wajen tsohon mijin nata…

Read More

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Duba Yadda Wasu Yan Ta’adda Suka Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Neja – Interestingasf

Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un Yadda Al’ummar Ƙauyukan Ƙaramar Hukumar Rijau A Jihar Neja Ke Gudun Hijira Daga Gidajensu Domin Tsira Daga Harin ‘Yan Bindiga Allah Ya Kawo Muku ÆŠauki Daga Wannan Musifa Ta ‘Yan Bindiga Da Suka Addabe ku hakika wannan wata jarrabawa ce dake kan dukkan wani bawa musamman mutanan mu na arewa dake fama…

Read More

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Malamin Addinin Musulunci Rasuwa A Jihar Katsina – Interestingasf

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Mummunan Labarin Daya Faru Na Rasuwar Shugaban Kungiyar Sakataren Ƙungiyar Fitayanul Islam Na Jihar Katsina Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota. Allah Yayiwa Babban Malamin Addinin Musulunci A Jihar Katsina Kuma Sakataren Ƙungiyar Fitayanul Islam Reshen Jihar Katsina, Sheikh Nasiru Ilallah Funtua Rasuwa Sakamakon Hatsarin Mota Da…

Read More

Babu Mutumin Daya Isa Ya Rushe Masarautu Da Muka Kirkara Cewar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje – Interestingasf

Martanin gwamnan kano mai mulki a halin yanzu Dr. Adbullahi Umar Ganduje Akan Masarautu Hudu Da Muka Nada A Kano Mahadi Ka Ture, Kuma Mahadin Bai Bayyana Ba, Cewar Ganduje. Martanin gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ga Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, akan batun masarautu, ya ce sabbin masarautu huÉ—u zama daram dam mahadi…

Read More

Allah Sarki Wannan Shine Kabarin Matar Da Dan Kishiyarta Ya Kasheta A Jihar Kaduna Karin Bayani – Interestingasf

Allah Sarki Yau Kimanin Watanni Biyu Kenan Da ‘Dan Kishiyarta Ya Kashe Ta Har Lahira A Yayin Da Take Kan Yin Sallah A Yankin Rigasa Dake Jiahr Kaduna. Saidai ‘ya’ya da ‘yan uwan marigayiyar mai suna Aisha Muhammad Tahir Fulani sun koka da rashin daukar kwakkwarar mataki a hukumance akan yaron da yayi kisan. Hakika…

Read More