ANFANONIN ZUMA DA MAGUNGUNAN DA TAKEYI A JIKIN DAN ADAM

zuma tana da amfani so sai a jikin dan Adam sannan kuma zuma tana maganin ko wacce irin cuta.
hakane Allah yasa ka mata Zaki a wajan sha zuma Nada amfani ga lafiya kamar haka:

tana bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji bincike ya nuna cewa
zuma mai duhu-duhu Tafi wannan amfani

tana warkar da ciwon ko gyambo idan Ana shafawa ko sha.

tana taimaka ma mai-mura , Tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.

magani gudawa ce.

maganin gyambon ciki ulcer.

tana karfafa garkuwar jiki.

tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da kirfat.

tana sanya kuzari a jiki.

tana rage nauyin kiba, sha ruwa mai dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage kiba.

tana saukaka narkewa abinci ga masu fama da rashin narkawar abinci.

tana rage kumburi mai sanya waje, yayi kalar da radadin ciwo.

tana kyautata lafiyar kwakwalwa.

tana gyara fata da rage kurajen fuska idan Ana shafa ta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *