Anfanin Yin Tsugunno Da Kaninfari Ga Mace

Yin turaren kanun fari yanada matukar amfani yana maganin sanyi maganin warin gaba matse Mace saka gurin kamshi yakamata Mace ta kasance tana yawan amfani dashi.

Zaki iya dakashi kisa lalle ki kwaba su da miski kisaka aganki a kallah yayi 45mnt ki wanke da ruwan zafi,yana matsi sosai.

Nasu fama da warin baki anaso su dinga tauna shi kullun kosu jika shi su guntsa abaki su barshi abakin su wajen 30mnt kuma ki rage cin albasa.

Zaki iya jika shi kidinga sha kina kara masa ruwa kina sha.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *