anfanin Shan ruwan kawkwa ga lafiya

1Ruwan kwakwa na warkar da ciwon kai. Idan mutum ya sha a lokacin da ya ke ciwon kai zai rika samun sauki.

Kwakwa na kawar da cutar daji musamman dajin dake kama dubura da nono.

Yana kawar da cutar siga wato ‘Diabetes’

Kwakwa na kawar da ciwon kafa ( Sanyin Kashi) wato ‘Arthritis’

Yana kara karfin ido.

Yana kaifafa kwakwalwa.

Shan ruwan kwakwa na rage kiba a jiki.

Kwakwa na kara karfin gaban namiji.

Yana gyara fatar mutum.

Yana kara tsawon gashi.

Shan ruwan kwakwa na kare mutum daga kamuwa da cutar koda da huhu.

Yana hana tsufa da wuri.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *