Anfanin Ayya a jikin Dan Adam

Aya Na Gina Jiki Cikin Gaggawa
Maganin Matsalolin Ciki.
Aya na da matukar fa’ida wajen maganin matsaloli da kan shafi ciki. Ba don komai aya ke taka wannan muhimmiyar rawa kan matsalolin ciki ba, sai dai sakamakon wasu sanadarai da ta ke dauke da su, dake inganta wa tare da magance matsalolin ciki musamman wadanda su ka shafi hanji. Sakamakon haka ta ke taimakawa wajen maganin cushewa da kumburin ciki.
Gyaran Jiki
Kara Qibar Jiki
Inganta Rayuwar Aure.
Kara Ruwan Nono Ga Mata
Kara Karfin Garkuwar Jiki.
Aya ta na inganta lafiyar Ido sannan ta na kare mutum daga kamuwa da cututtukan ido.
Aya na samar da maganin tsutsar ciki.
Ta na kare mutum daga hadarin kamuwa da ciwon mafitsara
Aya na rigakafin kamuwa daga cutar hanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *