BANANA( ayaba)
- tana bada kariya ga zuciya.
- tana kara kwarin kashin jiki.
- tana daidaita gudun jiki ko tafiyarsa
- tana maganin zawayi ko gudawa
BEANS( wake).
- yana maganin basur
- yana cinye kitse
- yana cinye cutar daji
- yana daidaita sugan dake cikin mini
- yana Karin jini
CABAGE( kabeji)
- yana maganin cutar daji
- yana ragye kiba ko girman jiki
- yana kare cututtukan zuciya
- yana maganin basur
CARROTS(karas)
- yana kara karfin ganin idanu
- yana kare cututtukan zuciya
- yana maganin tari ko asima
- yana cinye cutar Dani
- yana kara kibar jiki ko girman jiki
GARLIC(Tafarnuwa)
- tana cinye kitse
- tana daidaita gudun jini ko tafiyarsa ajiki
- tana warkar da ciwon daji
- tana kashe kwayar cutar bakteriya
- tana kashe kwayar cutar fungus
GRAPEFRUIT( kwallon inibi)
- yana yakar cututtukan zuviya
- yana ragye girman jiki
- yana tsaida hawan jini
- yana maganin kaban mazakutar maza
- yana ragye kitsen jiki
GRAPES(Inibi)
- yana kiyaye ko kare ganin idanu
- yana cinye duwatsun cikin qoda
- yana warkar da cutar daji
- yana kara tafiyar jini ta hanya mekyau
- yana kare zuciya daga cutuwa.
GREENTEA( ciyawar shayi)
- tana warkar da ciwon daji
- tana kare zuciya daga cutuwa
- tana tsaida hawan jini mai karfi
- tana ragye kibar jiki ko girman jiki
- tana kashe kwayar cutar bakteriya
HONEY ( Zuma)
- tana warkar da ciao
- tana taimakawa wajen narkewar abinci acikin mutum
- tana bada kariya daga kamuwa da cutar yunwa wato olsa
- tana kara karfin jiki
- tana maganin borin jini
LEMONS(Lemon tsami)
- yana warkar da ciwon daji
- yana bada kariya ga zuciya
- yana daidaita gudun jini ajiki
- yana kara santsin fatar jiki
- yana maganin kyasbi ko makero ko qazuwa
MUSHROOM( gwaiwar kare)
- yana daidaita tafiyar jini
- yana ragye kitsen jiki
- yana cinye cutar daji
- yana kara karfin kashin jiki
OLIVE OIL( man zaitun)
- yana bada kariya ga zuciya
- yana ragye girman jiki
- yana cinye cutar daji
- yana warkar da cutar ciwon suga
- yana karawa fatar jiki santsi
ONIONS(Albasa)
- tana ragye hatsarin kamuwar zuciya da cuta
- tana cinye cutar daji
- tana kashe kwayar cutar bakteriya a jiki
- tana ragye kitse
- tana fada da kwayar cutar fungal ko fungus
ORANGES( lemon zaqi na data)
- yana taimakawa garkuwar jiki
- yana cinye ciwon cutar daji
- yana bada kariya ga zuciya
- yana karfafa numfashi
PINEAPPLE( Abarba)
- tana kara karfin kashin jiki
- tana maganin cutar muraa ko masassara
- yana taimakawa wajen narkewar abinci aciki
- yana tsaida gudawa ko zawayi ko tsamki ko gudun daji
Allah yasa mudace.