AMFANIN Tazargade GA AL’AURAR MACE

AMFANIN Tazargade GA AL’AURAR MACE

Rubutawa shafin kowace cuta da maganinta

Tazargade yanada tasiri sosai wajen gyara al’aurar mace musamman ma wajen kara matsi ma macenta tahaifu,
kokuma gabanta yabude sosai,

sannan yana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection Wanda yake janyo abubuwa kamar haka

Karancin ni’ima.
Rashin jindadin saduwa da maigida.
Bushewar gaba.
Jinzafi lokacin saduwa.
Fitar farin ruwa kamar kindirmu.
Kaikayi. Dasauranu.

YADDA AKE AMFANI DASHI

Za’a debi cikin babban cokali daya azubashi acikin tafasasshen ruwa kamar litre biyu daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sai ashiga ciki azauna kamar minti goma. Anaso amaimaita haka kullum sau daya natsawon sati daya insha Allahu zakiga abin mamaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *