Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matukar amfani ga lafiyar dan adam. masana fannin kimiyya sunyi bincike akan hakan. masu bibiyar mu a wannan gida mai albarka saiku biyoni sannu ahankali donjin amfaninsa. Yana maganin:
ciwon kai
ciwon jiki
daidaita tsarin bugun zuciya
amosanin gabbai
farfadiya
daidaita jikin da yawuce kima
asthma
ciwon koda
cutukan dake cikin fitsari
ciwon suga
Kadan daga ciki kenan