AMFANIN SABARA GA LAFIYAR MUTUN

ULSA KO WACE IRI
A Riqa Shan Garin Sabara Mai Laushi Sosai da Kunu ko Nono Akai Akai Za’a Sami Lafiya

CIWON DAJI CANCER
A Shata Da Nono A Kwa6a Garin ta da Man Shanu, Ana Shafa wajen ta Dajin Ya Bayyana

MATA
Kunun Sabara Na Kowowa Matan da Suka Haihu Ruwan Nono

QURAJE
Ashafa Ganyen Sabara A jiki Bayan Jiqa Shi da ruwa

HIV
Wanda Ke Fama da Karyewar Garkuwar Jiki Ya Riqa Shan Kunun Sabara Yana Qarfafa Garkuwar Jiki

TARI
Ajiqa Ganyen Sabara a Face Ruwan Asha Cokali 3 da Safe 3 da Yamma

QUNA
Ana Barbada Garin Sabara A Quna
Kuma Ana Shanta Saboda Wutar Ciki

BASIR
Ana Shan Garin Sabara da Nono Sau Daya a Rana Maganin Basir ne,

A kan tafasa saiwar sabara sai a tace ruwan a sha da safe kamin a ci abinci dan kashe tsutsar ciki.

BAKI
Ana Tafasa Ganyen Sabara, Idan ya Koma Dumi
A Kuskura A Baki Dan Maganin Afata day aqurqjen Kaki da Amosqnin Baki

SUGA
Gan yen Garin Sabara Shan Shi a Kunu KO Nono
Yana Saukar da Suga Ga Mai Fama da Ciwon Suga,

MIYAGU
Ana Hayaqi da Ganyen Sabara Dan Kariayar Miyagu

MATA
Shan Kunun Sabara Na Gyara Fatar Jikin Mace Tayi Kyau,tayi fes tadinga sheki sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *