AMFANIN HADIN RIDI DA MADARA

Yana karawa mace gamsuwa da gamsarda mijinta yayin jima’i

Yana kara yawan son yin jima’i domin sha’awa zata qaru.

Yana gyara fatar jiki tayi kyau tayi laushi.

Yana magance yawan kurajen da ke tsiro a harshe.

Yana kara karfin jima’i ga namiji

Yana magnin yawan fama da rama a jiki sai a zuba hadin a cikin koko mai kyau a sha da safe.

Yana Maganin rashin kuzari.

Yana karawa jiki lafiya da annashawa

Yana gyara ruwan maniyin namiji suyi yawa,su yi yauqi, suyi haske kuma suyi kauri.

Yana karawa mata masu shayarwa ruwan nono masu kyau masu lafiya.

Yana Maganin yawan tashin zuciya ga mata masu juna biyu.

Yana karawa mace mai ciki jini a jiki.

Yana kara lafiyar ido da qwaqwalwa.

Yana kara yawan sinadiran halitta ga mata da maza.

Gembon ciki me sa warin baki.

Wanda madara ke lalatawa ciki yasan yanda zai sha.

Sharadi

Mai Ciwon sugar ba zai sha ba.

Allah ya sa mu dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *