habbatussauda tana da amfani sosai don manzon Allah s.a.w yace nahore ku da habbatussauda, don tana magance kowace irin cuta in banda tsufa ko mutuwa malaman duniya sun tabbatar,da cewa tana maganin kowace irin cuta
AMFANIN HABBATUSSAUDA DOMIN MAGANCE KOWACCE KALAN CUTA
