AMFANIN DORAWA A JIKIN DAN ADAM

  • GANYEN DORAWA
  • SASSAQE DORAWA
  • KAUCE DORWA
  • SAIWA DORAWA
  • FURE DORAWA (TUNTU)
  • YA’YA DORAWA (KALWA)
  • GARIN ‘YA’YA (GARIN DORAWA)
  • YA’YA DORAWA (MAKUBA)

KO WANNE A CIKIN SU MAGANI NE NA MUSAMMAN A GARGAJIYANCE

GANYEN DOROWA
1. SMA

Shan Garin Ganyen Dorawa Rabin Cokali a Ruwan Dumi Yana Maganin Asma
2. CUTAR FATA
Ana Dafa Danyen Ganyen Dorawa Ayi Wanka Dashi Ruwan Da Dumi Yana Maganin Cututtukan Fata

SASSAKEN DORAWA
1. AURIN JIN FITSARI

Wanda ke Fama da Yawan Yin Fitsari Akai-Akai,
Ya Nemi Sassaken Dorawa Ya Dafa Yana Sha Zai Rabu da Wannan Matsalar
2. ZAFIN CIKI
Wanda Cikin Shi Ke Yawan Daukar Zafi Ko da Yaushe Yasha Garin Sassaqen Dorawa Sau Daya Arana Kwana 3

SAIWAR DORAWA
1. SANYI

Ana Dafa Saiwar Dorawa da Jar Kanwa Asha Sau Daya Kwana 3 Tana Maganin Sanyi
2. KURGA
Ana Dafa Saiwar Dorawa Idan Ta Huce Ya Koma Mai Dumi A Tsuma Yaro Yana Maganin Kurga

BOWON DORAWA
1. TARI

A Dafa Bawon Dorawa Guda Daya Rak da Ruwa Lita 2 Asha Qaramin Kofi Sau daya a rana Lokacin da zaa Sha Asa Zuma Cokali Daya a Sha Kofi Daya Kullun Har Ya kare Cikin Ikon Allah Ko Wanne Irin Tari ne Zaa Rabu da shi
2. BASIR
Garin Bawon Dorawa Mai Laushi Asha Cokalin Nescafe Sau Daya A Rana a Kowanne Irin Nuin abin Sha Zaa Rabu da BASIR Ko Wanne Irin ne

‘YA’YAAN DORAWA (KALWA)
1. KANSA

Garin Yayan Dorawa na Maganin Kansa ko Wacce Iri Idan Ana Shan Shi da Nono
2. MAKOKO
A Soya Yayan Dorawa A Maida Su Gari Ana Sha A Ruwan Dumi Maganin Makoko ne

KAUCEN DORAWA
1. TAIFOT

A Dafa Kaucen Dorawa A Sha karamin Kofi Sau Daya ARana Yana Maganin Taifot Komai yawan shi Ajiki
2. CIWON GABOBI
Mai Fama da Ciwon Gabobi Ya Dafa Kaucen Dorawa Yasha Zai Sami Lafiya

FUREN DORAWA
1. CIWON KODA

A Dafa Furen Dorawa A Sha karamin Kofi na Ruwan Mako 3 Yana Maganin Ciwon koda
2. KUMBURI -KO AMAI
A Maida Furen Dorawa Gari Asha karamin Cokali a Kowanne Irin Abin Sha Sau 2 A Rana Kwana 7 Duk yadda Matsalar Kumburi ta Kai Zaa Sami Lafiya

GARIN DORAWA
1. ULSA

2 thoughts on “AMFANIN DORAWA A JIKIN DAN ADAM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *