AMFANIN DA GANYEN BEDI KEYI A JIKIN DAN ADAM

Ana kiran iccen
da dogon yaro da
turanci kuma ana
kiransa da neem tree a
India kuma
suna kiransa da
Margosa a wani
wajen kuma Lilac.

Bedi nada Amfani sosai,
a Africa
ta tsakiya suna kiransa
da
muarubiani wato
maganin cuta
arba’in.
A india anfi shekara 500
ana amfani
da ganye, ‘ya’ya da
itacen bedi a
matsayin magani.

Iccen bedi gaba
dayansa
maganine tun daga
ganyen sa
‘ya’ya da Sassaken sa
har saiwarsa, sannan
ana
samun mansa ne daga
‘ya’yan sa.
Iccen bedi yana
maganin
citutukka da yawa
kamar su;
Masassara, Malaria,
gyambo, da
matsain fata.

Man bedi, na
taimakawa jikin
dan Adam wajen yaki
da Fungals,
Bacterias, da sauran
cutukka masu
takurawa dan adam,
kuma yana
magani ciwon gabobi.

YADDA ZA’AYI AMFANI
DA BEDI

MAKERO, HAWAN JINI
A samu ganyen bedi ayi
Juice
dinsa idan an tafasa shi
a riqa shan kofi daya
duk
safiya DOMIN magance
matsalar
hawanjini.

A riqa shan rabin kofi na
juice din
Bedi duk safiya domin
magance
makero.

GYARAN JINI

Shan Juice din ganyen
bedi na
tsaftace jinin Dan
adam, za’a iya cin
ganyen bedi guda goma
duk
safiya har kwana goma
sha biyar
wannan yana magani
da yawa a cikin
jikin dan adam.

LAFIYAR HAKORI

A shanya ganyen bedi a
inuwa idan sun bushe a
hada da
gishiri da kuma
kanunfari a riqa
brush da wannan hadin
yana
maganin KURAJEN BAKI,
WARIN BAKI,
sannan yana saka
hakora haske da
karfi.

KURAJEN ZAFI

A tafasa ganyen bedi a
sha
sannan marar lafiyar ya
kwanta a
saman ganyen na bedin,
ariqa yi
ana cenja ganyen a
kwana 3 za’a
samu lafiya In shaa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *