AMFANIN CITTA {GINGER} GUDA

GA KADAN DAGA CIKIN AIKIN TA

Citta tana maganin cutar sanyi.
Tana sanya kuzari ga jiki.
Tana maganin kasala.
Kwantar da jijjiyoyin jiki.
Rage maiko da kunburin jiki.
Ragi zafin cututtukan jiki.
Tana maganin ciyon gabobi.
Dauki zafin kirjin mutum.
Temakama gudanar da jini.
Temakama karfin jiki.
Warkar da cutar daji.

note -Akan daka citta a rika sanyata a shayi ko miya ko dahuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *