AMFANIN ALMISKI DA SABULUN ALMISKI DA CREAM WAJEN GYARAN JIKIN MACE:

Turaren almiski turare ne mai ɗimbin tarihi da asali.Ya kasance turare mafi shahara a duniya da ya yiwa dukkanin sauran turaruka fintinkau kama daga fannin ƙamshi, yin suna, da kuma amfani.

Yana da matuƙar amfani musamman ga mata domin yana sanya nishaɗi da annashuwa, haka kuma yana janyo hankalin magidanci zuwa ga uwargida,

A ƙasashen Larabawa amfani da almiski ya zamo al’ada a garesu domin duk wata matar da zata yi aure ko wacce tayi aure zaka tarar tana mai amfani da almiski (Musk ɗahara) wannan baya rasa nasaba da sanin muhimmancinsa.

Shi Miski ba tsiro ba ne, ana samar da shi ne daga jikin Barewa, kuma Allah ya faɗe shi a Alqur‘ani.

Shi dai miski turarene me ƙamshi ƙamshin kuma mai sa nishaɗi da annashuwa.

Yana da kyau ƙwarai da gaske ace amatsayinki na mace koda yaushe yakasance kina da miski a ɗakinki domin anaso koyaushe kirinƙa amfani dashi.

Mun riga munsani shi ƙamshi abune dayake ƙara danƙon soyayya kuma yake dawwamar da ita, sannan miski yana ɗauke da sinadarai da dama dasuke bawa farjin mace kariya daga cututtuka, saboda haka anaso kullum mace tarinƙa amfani dashi.

Amfanin sa.

  1. Yana maganin dafi kowanne iri.
  2. Yana ƙara ƙarfin jiki.
  3. Yana maganin hawan jini idan an shaƙa.
  4. Yana maganin Aljanu, ya kan ma iya kashe Aljani idan ana haɗa shi da Za‘afaran da man zaitun ana shafawa, ana kuma iya zuba shi a garwashi a dinga hayaƙi.
  5. Yana maganin warin gaba idan ana shafawa.
  6. Yana maganin namijin dare.
  7. Yana taimakawa masu matsalar haihuwa idan suna matsi da shi bayan gama al’ada.
  8. Yana tsftace gaban mace,
  9. Yana ƙara danƙon soyayya tsakanin ma’aurata.
  10. Yana maganin ƙaiƙayin gaba da kashe ƙwayoyin cututtuka.

Kalolinshi guda huɗu ne.

Shi Turaren almiski launinsa ya kasu a gida huɗu akwai fari mai kamar madara mai kauri (white musk) baya saurin narkewa kuma kuskure ne mace ta sanya shi a gabanta.
Idan ko aka saka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *