Aduwa na kawar da cutar asma
Mai fama da atini da zawo zai samu
sauki idan ya tsotsi Aduwa
Aduwa na kawar da tsutsar ciki
Yana maganin ciwon shawara
Aduwa na maganin farfadiya kuma
Man kwallon Aduwa na rage kiba a
jiki idan ana girka abinci da shi
Yana warkar da ciwo a jiki musamman
idan ciwon ya zama gyambo
Man Aduwa na maganin sanyin kashi
da kuraje
Yana kawar da kumburi
Yana kawar da matsalar yin fitsari da
jini
Man Aduwa na gyara fatar mutum da
hana saurin tsufa
Yana kuma kawar da ciwon bugawan
zuciya