Allurar Cikin Ruwa Mai Rabon Kan Dauka Tsohuwar Matar Jarumi Adam A Zango Safiyya Chalawa – Interestingasf

Tsohuwar Matar Jarumin Fina finan hausa ta Kannywood, Adam A. Zango, Safiyya Umar Chalawa Ta Wallafa Sabbin Hotunanta Da Ƴarta Diana A Kafar Sada Zamunta, Bayan Sati Uku Da Mutuwar Aurenta Da Jarumi Adam A Zango.

Tuni dai wasu daga cikin masoyanta na shafukan sada zumunta suka fara fadar albarkacin bakin su, dangane da ganin bayyanar kyawawan photunan na tsohuwar matar jarumin adam a zango wanda wasu daga cikin masoyanta suka fara nuna sha’awar neman aurenta idan babu damuwa.

Yayin da wasu kuma suke ganin hakan tamkar ba daidai bane daga rabuwar su tafara sakin wasu photunan ta don kawai ta burge masoyanta hakika hakan sam, ba daidai bane saidai wasu kuma suna kallon hakan shine daidai domin kuwa babu auren kowa a halin yanzu akanta cewar safiyya umar chalawa ta kasance allura cikin ruwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *