Alamomin Tsutsar Ciki

Akwai alamomi da yawa da ake gane wa cewa mumtum na fama da matsalar tsutsar ciki.

Zawo ko gudawa
Cushewar Ciki
Ciwo ciki
Kwarnafi kumburin ciki
Amai
Rama wanda ke faruwa ba zato ba tsammani kuma ba tare da mutum ya yi wata jinya ba.

saurin jin yunwa

Sai dai a wani rahoto da wasu ma su bincike su ka gudanar Sun tabbatar da cewa ba wajibi ne sai mutum ya ga dukkan wadannan alamomi ba kafin ace ya na tautsar ciki.

Hakanan sun kara da cewa su kansu wadannan alamomi kan banbanta tsakanin mutum zuwa waninsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *