Duk mai dauke da ciwon Zuciya zai rika jin waɗan nan Alamomin kamar haka…
Numfashi sama-sama
Kake jin kan ka tamkar ba nauyi
Rashin jurewa motsa jiki
Tari; matsakaici ko mai tsanani
Numfashin dake bayar da sauti
Saurin gajiya
Daukewar jin yunwa
Kumburin fuska da kafafu
Wahalar shakar numfashi yayin kwanciyar ruf da ciki
Faduwar gaba ko saurin bugawar zuciya
MAI FAMA DA WANNAN MATSALAR YA NEMO MAN HABBATUSSAUDA MAI KYAU DA ZUMA YA RIKA SHAN COKALI DAYA SAU UKU A RANA. ZA’A DACE BI’IZNILLAH HAR TSAWON WATA DAYA.
Insha allahu za a samu waraka
A turawa yan uwa