ADDU’AR BUƊA BAKI

ذَهَبَ الظَّمَأُ وَابْتَلَّتِ الْعُرُوقُ وَثَبَتَ الأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ ‌‏

Zahabaz-Zama’u Wabtallatil-Uruqu, Wa Thabatal Ajru In sha Allah.

Ƙishi Ya Tafi, Jijiyoyi Sun Jiƙe, Lada Ya Tabbata In Allah Ya So.

صحيح، أبو داود : (2357)

“Sai Bayan An Buɗe Bakin Sannan Za’a Karanta Addu’ar”

Allah Ya Karɓi Ibadun Mu Baki Ɗaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *