ABUBUWANDA BAI KAMATA MACE MAI JUNA BIYU TACHIBA

ABUBUWANDA BAI KAMATA MACE MAI JUNA BIYU TACHIBA

Samun juna biyu wata babbar baiwache da Allah yake baiwa maaurata inda yakanba wadanda yagadama yakan hana wadanda yaga dama kuma in yasa yakan jinkirta samun ga wadanda yaga dama. Allah sarkin iko

Yake mai juna biyu yakamata kisan akwai abinchi da kayayyakin itatuwa da ganyeyyekin da yakamata kichi da kuma kaurachema wadanda baikamata kichiba lokachinda kike dauke da juna biyu more especially daga sati daya zuwa wata bakwai.

Wadannan abubuwa sun hadada

Abarba. Yawan shan abarba yakan iya sanadiyyar haihuwar bakwaini.

Gwanda. Shan gwanda more especially wadda bata nuna sosaiba yakan iya sanadiyyar zubar ciki.

Aloevera. Ko shan wasu magunguna dake kunshe da Aloevera shima yakan iya zubarda ciki cikin lokachi.

Danyen kwai ko kwai wanda baidahuba yakan sanya hanhuwar da bakwaini premature labour yanada kyau maciki tachi kwai amma atabbatar da kwan yadahu sosae.

kifi da jan nama. Sukan bada wasu matsaloli ka da iya shafar abinda ke cikin.

Yakamata masu juna biyu da sukara fahimtar cewa yawan amfani da kayan da kamfani ya sarrafa na abinchi dasuke dauke da wasu chemicals to amfani dasu dasu alokachinda ake dauke da juna biyu yakan iya zama wata babbar barazana ga ita kanta uwar dakuma abinda take dauke dashi, wadannan kaya sun hada da

sugar
flour
sweets
biscuits
indomie
bread
butter
sphaghetti
macaroni
Naman gwangwani

ALLAH YASAUKI DUK WATA MAIDAUKE DA JUNA 2 LPA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *