ABUBUWAN DAXAKI HADA DAN CIKOWAR FARJI TARE DA QARIN NI’IMA

ABUBUWAN DAXAKI HADA DAN CIKOWAR FARJI TARE DA QARIN NI’IMA

Ki fasa kwai guda 3
ki yanka tumatir manya guda uku
ki zuba dafaffan zogale a matsayin albasa
Amma da yawa

kisa maggi da gishiri yadda kikeso ki juya sosai sannan ki soya
suyar kada ki bari ta kafe
data dagargaje tayi miki ruwa ruwa ki zauna ki cinye idan kina da madarar shanu ki dora akai idan babu ki sami yogurt ko nonon shanu ki kara masa ruwa yayi tsululu kisa sugar ko zuma kadan ki juya sannan ki kwan kwade
Gabanki zai ciko naman farjinki zai kumburo in shaa Allah madamar baki da infection gaban zaiyi damdam kuma zai rika fitar da ruwa tun kafin ku kwanta da mai gidan ki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *