budurwa ko matar aure ko wacce aciki . na iya fitar da wani sauti me hade da iska a gabanta.
musamman lokacinda kike tafiya ko kuma lokacinda ake saduwa dake kuma zakiji abun yana kamada Tusa.
abinda yake jawota wannan matsala akwai rashin zama da wando (pant) ko yawo a tsakar gida ba takalmi da kuma zama a kasa yayin da mace ta haihu ko tana jinin al’ada. harda Shan abu mai sanyi yayin jinin biki ko al’ada ko kuma. kina Ware kafafunki yayin zama kodai yawan cin kifi ba tare da citta ba.
.
A takaice dai wadannan sune kan gaba wajen jawo wannan matsalar.
idan kinada wannan matsalar saiki kiyaye abinda na fada a sama. Sannan anaso ki yawaita shan shayi mai citta idan kinada hali ki yawaita cin farfesu mai dauke da kayan yaji. sannan ki kiyaye wato ki yawaita cin citta, tafarnuwa, zuma tare da dabino suna da matukar amfani wajen sanya jikin mace yayi dumi.
Dumin jikin mace ya zama da dumi ba karamar niima bace ga zamantakewar aure saboda haka ki kiyaye wanka da ruwan sanyi ko da kuwa a tsananin zafi ne ki rika dumamawa saboda ba fata ba kadai ruwan zafi yana da tasiri har ga cikin jikinki.
Sannan idan baki da raayin jan lalle to ki rika tafasa lallen duk wata kina wanka da ruwan zai sama miki dumin jiki zaki rabu da wannan matsalar da izinin allah
.
Ko Ki nemi ganyen magarya da gabaruwa, da “ya” yan hulbah. Sai ki hadasu gu daya kina dafawa sai ki Debi gishirin cikin tafin hannunki ki zuba chiki. Sai ki dinga shiga kina seatbirth da shi na tsawon 20 minutes.
sannan bayan kin tsane ki nemi farin muski sai ki dangwala da auduga me tsafta ki yi matsi da shi.
Akan iya amfani da ganyen tumpapiya Se asamu kaman guda 7 se adorashi akan garwashin wuta inyayi zafi se mace ta gasa gabanta dashi kuma ba’a bada tazara ana cire wannan anasa wannan haka har suqare. Haka har sati daya da izinin Allah za a rabu da wannan matsala
A turawa yan uwa su amfana