ABUBUWAN DA ZAMU KAWO CIKIN AMFANI TAFARNUWA

🧄 RASHIN KARFIN MAZAKUTA.
🧄 Riga kafin ga cutar Lassa annoba
🧄 cencer da Riga kafinta
🧄 tsoho ya dawo yaro
🧄domin samun karfin jiki da lafiya
🧄farfadiya, hauka da yawan wasu-wasi
🧄cancer ta jini ko nono
🧄jin mai hawa da sauka
🧄kazuwa
🧄kukan kunne da ciwukansa
🧄kumburin gabobi da ciwukansu
🧄kuraje masu wari da miyaku
🧄kurajen fuska
🧄saboda tace jini samun aikinsa sosai
🧄saboda macijin ciki
rigakafin yawa daga da shan inna
🧄shakuwa da magwas
🧄taifod zazzabi mai zafi
🧄kuraje masu bata jiki
🧄magance saukar jini
🧄sanyi kashi
🧄saboda ji
🧄cutar makarau
🧄cancer kowace irin ce
🧄tari wanda ba majina cikinsa
🧄kore tsutsar ciki
🧄amosanin kai da makero
🧄kara karfin kwakwalwa
🧄hana zubar jini da hakora
🧄ciwon kai
🧄 ciwon huhu ko hawan jini
🧄ciwon idanu
🧄saboda asma
🧄ciwon sikari
🧄domin rage barci mai yawa da makara da asuba
🧄mai soshe-soshe ko tari
🧄kore tsutsar koda
🧄radadin ciwukan ciki da hanji
🧄gudawa
🧄MAGANIN KARFIN MAZAKUTA DA MAN TAFARNUWA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *