ABUBUWAN DA KE RAGE NI’INAR MACE
karewar ruwa
wangaleqar farji
bushewae farji
yawan zama ba wando
ramewar farji
yawan sanya yatsa
yawan jin yunwa
ciwon basir
YAWAN MADIGO
wannan na tafiyar da ni’ima mace
YADDA ZAKI ZAMA MAI NI’IMA KAMAR KORAMA (MACE)
ki samu sassaken baure ki dafa shi sai bayan ya dafu sai ki samu mazarkwaila da zuma da kaninfari da citta ki zuba ciki ki tafasa ki rinka sha safe da yamma
hmm…..! Zaki zama cakwala dadi