KI GUJI
Kusantar sinadarai masu cutarwa irinsu warin fenti, maganin 6era ds
Daukar lokaci wajen aiki.
Dadewa a tsaye.
daga abu mai nauyi.
Zama a wajen da ake yawaita hayaniya ko surutu mai karfi.
Zama awurin da akwai kara inji ko kide-kide
Zama a muhallin dake da sanyi da yawa.
Ya kamata mai juna biyu ta guji shan ruwa mai sanyi ko yawaita zama a karkashin na’urar AC na tsawon lokaci.
Ki rika yin ayyukan gida keda kanki bayan kin haihu da y’an kwana kadan, domin hakan zesa mahaifarki ta koma yanda take ada, ya karfafa maki gab’ob’in jiki, kuma ya hana ciwon ciki da k’irji, kuma ya temaka wajen samar da nono ga jariri.
Idan namiji ne ma kai kuma kaji wannan sakon toh ka ilmantar da matarka don Allah kuma ka bata hadin kai domin saida taimakon mu sannan za’ai nasara