
Duba Yadda Aka Kama Wasu Mutane Yan Banga Domin Su Tarwatsa Zaben Kano Da Za’a Gudanar – Interestingasf
Yadda zaben kano yazo da rikita rikita anyi nasarar Kama Wasu ‘Yan Bangar Siyasa Da Aka Yiwo Odarsu daga wasu jihohin Zuwa Kauyen Panda Dake Karamar Hukumar Albasu Domin Tada Zaune Tsaye yayin lokacin gudanarwa da zabe a kano. Rundunar ‘yan sandan jihar kano tayi nasarar kama wasu yan bangar siyasa da aka dauko hanya…