gyaran fuska qarin qugu
Zuma
Ruwan albasa
Gishri
Zakihadesu guri guda kiriqa shafawa ko ahada daman kadae damanja zaariqa shafe jiki dashi sau 3 arana
qarin qugu
Man kanimfari
Man hulba
Man zaitun
Zakihadesu guri guda kiriqa shafawa idan zakiwanta bacci insha allah xakiga yanda xakidawo