
AMFANIN TSAMIYA DA KUMA ILLOLINTA GA LAFIYA.
AMFANIN TSAMIYA DA KUMA ILLOLINTA GA LAFIYA. Tsamiya na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da…
AMFANIN TSAMIYA DA KUMA ILLOLINTA GA LAFIYA. Tsamiya na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da ake amfani dasu a kasar Hausa kama daga fannin abinci da kuma magani .Tana da amfani mai tarin yawa haka kuma tana da wasu illoli musamman idan aka sha ba’a bisa ka’ida ba,tana kuma da illa ga wasu daidaikun mutane,domin…
SIRRIKAN DAKE TATTARE DA AYA (TIGERNUT) Ga wasu daga cikin amfanin sinadaran da aya ta kunsa: -Tana samarwa da jiki sinadarin protein da kuma lafiyayen kitse. -Tana kunshe da sinadarin vitamin B wanda ya ke amfanar da fata da gashi da kuma farata. -Aya tana da amfani saboda tana kara karfin garkuwar jiki sinadarin carbohydrates….
WANNAN HADIN YANA MAGUNGUNA KAMAR HAKA: : GARGADI: banda mai ciki : wannan hadin ma’aurata zasu iya Sha. masu shirin aure zasu iya Sha tsawo sati uku. yara daga kan shekara 7 zasu sha. YADDA ZA’A HADA SHINE: Za’a yanka kankana harda bawon ta sai a zuba cikin ruwa Lita 4, sai a zuba sauran…
YADDA ZAKI MAGANCE ƘARANCIN SHA’AWA DA RASHIN NI’IMA CIKIN SAUKI: Dafarko za’a samo waɗannan abubuwan dana lissafo a kasa 1=CITTA2=KANINFARI3=GARIN GORUBA4=KURKUR ( TURMERIC POWDER ).5=GIRFA( CINNAMON ) Idan aka sami waɗannan abubuwan guda 5 azuba su a turmi a dakesu, ariƙa dafa shayi dasu anasha, safe da yamma. Za’a samu waraka daga wannan matsala din…
YADDA ZAKU RAGE KIBA DA TUMBI CIKIN SAUKI Ga masu dama da kiba ko tumbi wanna hadin na musamman ne wanda idan har kika hada shi to koda kina da kibarki zata a ganki kinanta aikace aikace sai kace yariya. ❛ garin hulba.❛ ganyen na’a-na’a.❛ garin kanunfari.❛ zuma.❛ lemon tsami.❛ man na’a-na’a. Ki hade wadannan…
Bincike Yatabbatar Da Amfanin Rake A Jikin Dan Adam Kamar Haka: 1- Rake Yana maganin cutar HANTA.2- Shan Rake Yana Maganin CIWON KODA.3- Shan Rake Yana Saukar da ZAZZABI.4- Shan Rake Yana Maganin Matsananciyar MURA.5- Shan Rake Yana Saukar da HAWAN JINI. Domin Shi sukarin da yake cikin Rake Yana dauke da sinadarin FOLIC ACID6-…
Nayi wannan rubutun ne saboda yawan korafin da ‘yan-uwa mata sukeyi akan laulayin da magungunan tazarar haihuwa suke haifarwa. Magance laulayin ya danganta ne da irin maganin da mace tayi amfani dashi da kuma nau’in laulayin. Kadan daga cikin laulayin da akafi samu, da kuma hanyoyin magancesu sune: a. Tashin zuciya (nausea). Shansu tare da…
Kare kai daga matsalolin hanta abu ne da ya kamata domin ita hanta tana cikin gaɓɓai na musamman (vital organs) da suke tafiyar da rayuwar ɗan Adam. Ita ke tace gurɓatattun sinadarai daga jiki, sarrafa sinadarai da jiki ke bukata da magunguna in mutum yasha. Aikin ta na da yawa. Abubuwan lura domin kare hanta…
Da yawa za ka ji macce tace tayi ta shan maganin Sanyi Amma ga banza. Akwai wasu abubuwa da ya kamata a kiyaye lokacin da ake shan maganin Sanyi. A LURA DA KYAU. 1- Idan Namiji da Matar sa suna dauke da wannan cutar , abinda ya dace dukkansu biyu zasu fara shan magani ,…
Qaqqarfan maganin ulcer Wanda duk mai ita in ya sha ya warke sai dai in ciwon ajaline don ciwon ajali ba shi da magani to ga maganin:- A hada garin zogale da na bado guri daya a juya shi ya juyu to kullum mai ulcers in zai kwanta barcin dare sai a samu nono ko…